1 Tar 6:70 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga cikin rabin kabilar Manassa kuma an ba su Ta'anak duk da makiyayarta, da Bileyam duk da makiyayarta. An ba da waɗannan ga sauran iyalai na 'ya'yan Kohat, maza.

1 Tar 6

1 Tar 6:64-78