1 Tar 6:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka yi ta raira waƙoƙi a gaban wurin zama na alfarwa ta taruwa tun kafin Sulemanu ya gina Haikalin Ubangiji a Urushalima. Suka yi hidima bisa ga matsayinsu ta yadda aka tsara.

1 Tar 6

1 Tar 6:28-36