1 Tar 6:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne waɗanda Dawuda ya sa su su zama mawaƙa a Haikalin Ubangiji, sa'ad da aka kawo akwatin alkawari a cikin Haikalin.

1 Tar 6

1 Tar 6:28-36