1 Tar 6:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. 'Ya'yan Lawi, maza, su ne Gershon, da Kohat, da Merari.

2. 'Ya'yan Kohat, maza, su ne Amram, da Izhara, da Hebron, da Uzziyel.

3. 'Ya'yan Amram kuwa, su ne Haruna, da Musa, da Maryamu.'Ya'yan Haruna, maza, su ne Nadab, da Abihu, da Ele'azara, da Itamar.

1 Tar 6