'Ya'yan Amram kuwa, su ne Haruna, da Musa, da Maryamu.'Ya'yan Haruna, maza, su ne Nadab, da Abihu, da Ele'azara, da Itamar.