1 Tar 3:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗanda aka haifa masa a Urushalima, su ne Shimeya, da Shobab, da Natan, da Sulemanu, su huɗu ke nan waɗanda Bat-sheba 'yar Ammiyel ta haifa masa.

1 Tar 3

1 Tar 3:1-3-15