1 Tar 3:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukansu shida an haife su ne a Hebron inda ya yi sarauta shekara bakwai da wata shida.Ya yi sarauta a Urushalima shekara talatin da uku.

1 Tar 3

1 Tar 3:1-3-5