1 Tar 3:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ɗan Shekaniya shi ne Shemaiya. 'Ya'yan Shemaiya, maza, su ne Hattush, da Igal, da Bariya da Neyariya, da Shafat, su shida ke nan.

1 Tar 3

1 Tar 3:20-24