1 Tar 3:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yan Hananiya, maza, su ne Felatiya, da Yeshaya, da 'ya'yan Refaya, maza, da 'ya'yan Arnan, maza, da 'ya'yan Obadiya, maza, da 'ya'yan Shekaniya, maza.

1 Tar 3

1 Tar 3:19-22