1 Tar 29:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na ba da zinariya tsantsa, talanti dubu uku (3,000), da azurfa tsantsa, talanti dubu bakwai (7,000), domin yin ado a bangon Haikalin,

1 Tar 29

1 Tar 29:2-13