1 Tar 29:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda kuma ƙaunar Haikalin Allahna da nake yi, shi ya sa na ba da zinariyata da azurfata domin Haikalin Allahna, banda wanda na riga na tanada saboda Haikali mai tsarki.

1 Tar 29

1 Tar 29:1-13