1 Tar 29:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka kuma ba ɗana Sulemanu cikakkiyar zuciya, har da zai kiyaye umarnanka, da shaidunka, da dokokinka, domin ya aikata su duka, ya kuma gina Haikali wanda na riga na yi tanadi dominsa.”

1 Tar 29

1 Tar 29:9-27