1 Tar 29:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Ubangiji, Allah na Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu, kakanninmu, ka tabbatar da yardar rai ɗin nan a rayukan jama'arka, ka bi da zukatansu zuwa gare ka.

1 Tar 29

1 Tar 29:13-26