1 Tar 29:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Ubangiji Allahnmu, duk wannan da muka kawo domin mu gina maka Haikali saboda sunanka mai tsarki, daga gare ka ne muka samu, duka naka ne.

1 Tar 29

1 Tar 29:14-22