1 Tar 29:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama mu kamar baƙi ne, masu yawo a gabanka kamar kakanninmu. Kwanakinmu a duniya kamar inuwa ne, ba za mu tsere wa mutuwa ba.

1 Tar 29

1 Tar 29:6-17