1 Tar 29:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan wadata da girma daga gare ka suke, kai kake mulki da dukan iko da ƙarfi. Kai ne kake da iko ka ba mutum iko da ƙarfi.

1 Tar 29

1 Tar 29:5-18