1 Tar 29:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Girma, da iko, da daraja, da nasara, da ɗaukaka duk naka ne, ya Ubangiji, gama dukan abin da yake cikin sammai da duniya naka ne. Mulki kuma naka ne, ya Ubangiji. Kai ne Maɗaukaki duka.

1 Tar 29

1 Tar 29:7-12