1 Tar 28:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ya ce mini, ‘Ɗanka Sulemanu ne zai gina Haikalina da shirayuna, gama na zaɓe shi ya zama ɗa a gare ni, ni kuwa in zama uba a gare shi.

1 Tar 28

1 Tar 28:1-9