1 Tar 28:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga cikin dukan 'ya'yana maza, (gama Ubangiji ya ba ni 'ya'ya maza da yawa), ya zaɓi ɗana Sulemanu ya hau gadon sarautar Isra'ila, abin mulkin Ubangiji.

1 Tar 28

1 Tar 28:2-10