1 Tar 28:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Dawuda ya ba ɗansa Sulemanu tsarin shirayin Haikalin, da ɗakunansa, da ɗakunan ajiya, da benaye, da Wuri Mafi Tsarki, inda ake gafarta zunubi.

1 Tar 28

1 Tar 28:8-14