1 Tar 27:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Dawuda bai ƙidaya waɗanda shekarunsu suka kasa ashirin ba, gama Ubangiji ya yi alkawari zai sa mutanen Isra'ila su yi yawa kamar taurari a sararin sama.

1 Tar 27

1 Tar 27:1-32