1 Tar 25:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jimillar horarrun mawaƙa don raira waƙa ga Ubangiji, su da 'yan'uwansu, duka waɗanda suke ƙwararru, su ɗari biyu da tamanin da takwas ne.

1 Tar 25

1 Tar 25:3-9-31