1 Tar 25:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukansu tsohonsu ne yake bi da su da raira waƙoƙi, da kaɗa kuge, da molaye da garayu, cikin Haikalin Ubangiji, domin yin sujada. Asaf, da Yedutun, da Heman suna ƙarƙashin umarnin sarki.

1 Tar 25

1 Tar 25:1-7