1 Tar 23:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

dubu huɗu (4,000) su zama matsaran ƙofofi, dubu huɗu (4,000) kuma za su zama masu raira yabbai ga Ubangiji da kayayyakin bushe-bushe da na kaɗe-kaɗe waɗanda ya yi.

1 Tar 23

1 Tar 23:1-8