1 Tar 23:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda ya ce dubu ashirin da dubu huɗu (24,000) daga cikinsu za su yi hidimar Haikalin Ubangiji, dubu shida (6,000) kuma su zama manyan ma'aikata da alƙalai,

1 Tar 23

1 Tar 23:1-11