21. 'Ya'yan Merari, su ne Mali da Mushi. 'Ya'yan Mali su ne Ele'azara da Kish.
22. Ele'azara kuwa ya rasu ba shi da 'ya'ya maza, sai 'yan mata kaÉ—ai, sai 'yan'uwansu, 'ya'yan Kish, maza, suka aure su.
23. 'Ya'yan Mushi, maza, su uku ne, wato Mali, da Eder, da Yerimot.