1 Tar 21:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka, sarki ya sa Yowab ya bi umarninsa. Sai Yowab ya tashi, ya bibiya ƙasar Isra'ila duka, sa'an nan ya komo Urushalima.

1 Tar 21

1 Tar 21:1-8