1 Tar 21:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mala'ikan Ubangiji ya umarci Gad ya faɗa wa Dawuda ya haura, ya gina wa Ubangiji bagade a masussukar Arauna Bayebuse.

1 Tar 21

1 Tar 21:11-25