1 Tar 20:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma fito da mutanen da suke ciki, ya yanyanka su da zartuna da makamai masu kaifi, da gatura. Haka Dawuda ya yi wa dukan biranen Ammonawa. Sa'an nan Dawuda da dukan jama'a suka koma Urushalima.

1 Tar 20

1 Tar 20:1-8