1 Tar 20:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda ya ciro kambi daga kan sarkinsu, sai ya iske nauyinsa talanti ɗaya na zinariya ne, akwai kuma duwatsu masu daraja a cikinsa. Dawuda ya sa kambin a kansa. Ya kwaso ganima da yawa a birnin.

1 Tar 20

1 Tar 20:1-8