1 Tar 19:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka yi ijarar karusai dubu talatin da dubu biyu (32,000), da Sarkin Ma'aka, tare da jama'arsa. Suka zo suka kafa sansani a gaban Medeba. Ammonawa kuwa suka tattaru daga biranensu don su yi yaƙi.

1 Tar 19

1 Tar 19:6-16