1 Tar 19:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yowab ya ce wa Abishai, “Idan Suriyawa sun fi ƙarfina, to, sai ka taimake ni, amma idan Ammonawa sun fi ƙarfinka, to, sai in taimake ka.

1 Tar 19

1 Tar 19:6-17