1 Tar 19:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya sa sauran sojoji a hannun Abishai ɗan'uwansa. Suka jā dāgar yaƙi da Ammonawa.

1 Tar 19

1 Tar 19:1-12