1 Tar 18:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuma ya kwaso tagulla mai yawan gaske daga Beta da Berotayi, biranen Hadadezer. Da su ne Sulemanu ya yi kwatarniya, da ginshiƙai, da kayayyakin Haikali.

1 Tar 18

1 Tar 18:4-14