1 Tar 18:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dawuda kuma ya ƙwato garkuwoyi na zinariya waɗanda barorin Hadadezer suke ɗauke da su, ya kawo su Urushalima.

1 Tar 18

1 Tar 18:2-15