1 Tar 16:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tare da su kuma akwai Heman, da Yedutun, da sauran waɗanda aka zaɓa musamman domin su yi godiya ga Ubangiji saboda madawwamiyar ƙaunarsa.

1 Tar 16

1 Tar 16:34-43