1 Tar 16:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kowace safiya da maraice suna miƙa hadayu na ƙonawa ga Ubangiji a bisa bagaden ƙona hadaya, kamar yadda aka rubuta a dokokin Ubangiji, waɗanda ya ba Isra'ilawa.

1 Tar 16

1 Tar 16:31-41