1 Tar 13:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka fa, Dawuda ya tattara dukan Isra'ilawa wuri ɗaya, daga Shihor ta Masar, har zuwa mashigin Hamat domin a kawo akwatin alkawari na Allah daga Kiriyat-yeyarim.

1 Tar 13

1 Tar 13:1-7