1 Tar 12:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na kabilar Issaka akwai shugabanni ɗari biyu, waɗanda suka gane da halin da ake ciki, da abin da ya kamata Isra'ila ya yi. Su ne suke shugabancin 'yan'uwansu.

1 Tar 12

1 Tar 12:25-40