1 Tar 12:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na rabin kabilar Manassa wajen yamma akwai mutum dubu goma sha takwas (18,000) waɗanda aka zaɓa domin su zo su naɗa Dawuda ya zama sarki.

1 Tar 12

1 Tar 12:27-36