1 Tar 11:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Dawuda ya ce, “Duk wanda ya ci Yebusiyawa da fari shi ne zai zama babban shugaban sojoji.” Yowab ɗan Zeruya ne ya fara tafiya, domin wannan aka maishe shi shugaba.

1 Tar 11

1 Tar 11:1-12