1 Tar 11:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mazaunan Yebus, suka ce wa Dawuda, “Ba za ka shiga nan ba.” Duk da haka Dawuda ya ci Sihiyona, gari mai kagara, wato birnin Dawuda ke nan.

1 Tar 11

1 Tar 11:1-12