1 Tar 11:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abishai ɗan'uwan Yowab kuwa shi ne shugaban jarumawa talatin ɗin. Ya girgiza mashinsa, ya kashe mutum ɗari uku. Ya yi suna a cikin jarumawan nan talatin.

1 Tar 11

1 Tar 11:15-26-47