1 Tar 10:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kashegari, sa'ad da Filistiyawa suka tafi su kwashe waɗanda aka kashe, sai suka tarar da Saul da 'ya'yansa maza matattu a Dutsen Gilbowa.

1 Tar 10

1 Tar 10:1-14