1 Tar 1:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'yan Madayana, maza, su ne Efa, da Efer, da Hanok, da Abida, da Eldaya. Waɗannan duka su ne 'ya'yan Ketura, maza.

1 Tar 1

1 Tar 1:23-35