1 Tar 1:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Ya'ya maza na Ketura, wato ƙwarƙwarar Ibrahim, su ne Zimran, da Yokshan, da Medan, da Madayana, da Yisbak, da Shuwa. 'Ya'yan Yokshan, maza, su ne Sheba, da Dedan.

1 Tar 1

1 Tar 1:31-37