1 Sar 7:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya yi wa kowace dajiya da take kan ginshiƙan ragogi da tukakkun sarƙoƙi. Kowace dajiya tana da guda bakwai.

1 Sar 7

1 Sar 7:7-27