1 Sar 7:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma yi dajiya biyu ta zubi da tagulla don a sa a kan ginshiƙan. Tsayin kowace dajiya kamu biyar ne.

1 Sar 7

1 Sar 7:10-17