1 Sar 5:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Banda waɗannan kuma, Sulemanu ya sa shugabanni dubu uku da ɗari uku (3,300) waɗanda suke lura da aikin, da mutanen da suke yin aikin.

1 Sar 5

1 Sar 5:11-17