1 Sar 5:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sulemanu kuma yana da mutum dubu saba'in (70,000) a ƙasar tuddai masu haƙar duwatsu, da dubu tamanin (80,000) masu ɗauko duwatsun.

1 Sar 5

1 Sar 5:13-18